Labaran Hausa

Ku Kalli Videon Wasu ‘Yan Mata Sakamakon Yadda Shaye Shaye Yazama Ruwan Dare Ga ‘Yayan Hausawa………..

Innalillahi wa Inna Ilaihi raji’un ‘yan uwa ki kalli yadda shaye shaye yazama ruwan dare kana kuma yake bata rayuwar dan Adam musamman ga ‘ya mace kuma ga ‘yayan hausawa.

Ako ina ana shaidar hausawa da kame kai daga dukkan abin bata tarbiyya amma kuma yanzu shaye shaye yazama ruwan dare ga ‘yayan hausawa.

Ku kalli videon wasu ‘yan mata👇

Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button