Kannywood
Zafafan Wakokin Da Jarumi Ado Gwanja Zai Saki A Cikin Wannan Sabuwar Shekara Ta 2023…….

Masha’Allah Abinda ake jira ya samu Jarumi Ado Gwanja Yayi wasu zafafan wakokin sa na shekarar nan wadanda sukafi kowane kana zai sakesu nan bada dadewa ba.
Wannan mawakin dai ya kasance mutum ne mai tarin masoya musamman mata domin kuwa ya kasance mawakine nasu.
Ga Kafan daga wakokin ?

Muna Matukar godiya mai tarin yawa a gareku na ziyartar wannan gida mai albarka, kuci gaba da bibiyar wannan gidan labarai mai albarka na avonoren.com