Labaran Hausa

Qalu Innalillahi Allahu Akbar Wata Budurwa ta rasu a Wajen Aikin Likita bayan ta gama duba Mata Masu Ciki Sanadiyyar tari, Allah Ya Gafarta Mata Don Arzikin Annabi S’A’W Ameen.

Qalu Innalillahi Allahu Akbar Wata Budurwa ta rasu a Wajen Aikin Likita bayan ta gama duba Mata Masu Ciki Sanadiyyar tari, Allah Ya Gafarta Mata Don Arzikin Annabi S’A’W Ameen.

Yau da safen nan sai da ta tafi UBA Bank a nan Gusau dake jihar Zamfara, tayi ATM ni kuma na tafi wurin yin wani gyara sai da na ganta tare da abokan ta su 3 da uniform.

Ba’ayi Minti 30 ba sai gashi naji labarin rasuwar ta.

Asma’u wacce Allah Ya yi mata rasuwa a yau, ta je wajan aiki ta gama yi wa masu ciki awo, sai ta shiga ta kai wa likita sakamo cikin office dinsa nan take tari ya sarke ta kafin wani lokaci ta amsa kiran Mahaliccinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button