Labaran Hausa

Rai Bakon Duniya! yadda Akai Jana’izar Ibrahim Abdulkharim daya Rasa Rayuwar Sa a Hadarin Mota Yanzu Kallah Kaga…

Rai Bakon Duniya! yadda Akai Jana’izar Ibrahim Abdulkharim daya Rasa Rayuwar Sa a Hadarin Mota Yanzu Kallah Kaga Babu Shakka Wannan Mutuwa Tayi Matukar Girgiza Al’umma.

Inda Jama’a Kowa Ke Masa Fatan Allah Ubangiji Subuhana’hu Wata’ala Yajikan Sa da Rahama Ameen Ya Allah Wannan Kenan.

Muna Masu Miko Sakon Godiyar ta Musamman Zuwaga Masoyan Mu Dake Cikin Wannan Gida Mai Albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button