Siyasa
Kwankwaso Mutum Ne Mai Hankali Duk Da Wani Mawaki Yana Ci Masa Zarafi Da Sunan Ce Masa; Tsula Amma Hakan Bai Hanasa Yin Aikin Alkhairi Ba – Young Sheikh ……….

Kwankwaso Mutum Ne Mai Hankali Duk Da Wani Mawaki Yana Ci Masa Zarafi Da Sunan Ce Masa; Tsula Amma Hakan Bai Hanasa Yin Aikin Alkhairi Ba – Young Sheikh ……….
Babu Shakka Maganar Babban Malami Tayi Matukar Daukar Hankalin Mutane Sosai Da Sosai Duba Da Irin Yadda Babban Malami Ya Fito Yayi Jawabi Babu Tsoro A Fiskarsa…..
Tabbas Irin Wa Yannan Malamai Ya Kamata Ace Ana Samu A Kasar Nigeria………
Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar……….