Labaran Hausa
Qalu innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutum 40 Sun Mutu Ta Sanadiyar Hatsarin Mota A Garin Lagos Kalli Kaga Abin Da Yafaru A Wannan Videon……….

Qalu innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Mutum 40 Sun Mutu Ta Sanadiyar Hatsarin Mota A Garin Lagos Kalli Kaga Abin Da Yafaru A Wannan Videon……….
Yanzu Yanzu Anyi Babban Rashi A Jahar Lagos Inda Akai Wani Babban Hatsari Hakan Ya Jawo Sanadiyar Mutuwar Mutum 40 Ya Allah Ya Jikansu Ameen Summa Ameen…….
Tabbas Wannan Munmunan Hatsari Da Akai A Jahar Lagos A Halin Yanzu Ba A Gane Mutun 15 Yan Inane Ba ???…..
Dan Allah Duk Wanda Yakaranta Wannan Labarin Dan Allah Yayi Shere Zuwa Ga Wasu Mutane Dan Su Anfana……..
Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar……….