Labaran Hausa
Allah Sarki Rayuwa Wata Matashiya Mahaddaciyar AIQur’ani Ta Mutu Ta Sanadiyar Hatsarin Mota Abin Tausayi Allah Yajikanta Kalli Yadda Akai Jana’izar Ta……..

Ya Allah Ya Jikan Wannan Mahaddaciyar AIQur’ani Mai Girma Ameen Summa Ameen Hakika Wannan Mata Ta Mutu A Ranar Data Gama Koyar Da Dilibanta
Akan Hanyarta Ta Tafiya Gida……
Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar……….