Kannywood

Allah Sarki Rayuwa Kalli Cikakken Fefen Bidiyon Yadda Abubakar Mai Shadda Ya Kai Mahaifiyar Sa Aikin Hajji Da Umara Masha Allah Kalli Yadda Suka Tafi Izuwa Makka……

Allah Sarki Rayuwa Kalli Cikakken Fefen Bidiyon Yadda Abubakar Mai Shadda Ya Kai Mahaifiyar Sa Aikin Hajji Da Umara Masha Allah Kalli Yadda Suka Tafi Izuwa Makka……

Inda Kuma Shima Jarumin Babu Shakka Ya Shiga Cikin Farin Ciki Matuka Akan Wannan Lamari Inda Yayiwa Allah Godiya daya Nuna Mai Wannan Rana.

Dan haka Jama’a Zamuso Muji Ra’ayin Ku ta Hanyar Yi Manah Comment a Kasan Wannan Rubutun Domin Jin ta Bakin Ku Sai Munji Daga Gareku Masoya.

Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar…….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button