Kannywood
Masha Allah Yanzu Yanzu Matar Jarumin Kannywood Wato Aminu S Bono Ta Haifar Masa Dan Jariri Ana Tsaka Da Shan Shagalin Sallah Yanzu Ga Videon Ka Kalla……..

Masha Allah Yanzu Yanzu Matar Jarumin Kannywood Wato Aminu S Bono Ta Haifar Masa Dan Jariri Ana Tsaka Da Shan Shagalin Sallah Yanzu Ga Videon Ka Kalla……..
Inda Al’umma Suke ta Yi Masa Addu’a Akan Allah Yaraya Masa Wannan Jaririn Amin Dan Arzikin Annabi S’A’W.
Tabbas Mawaki Aminu S Bono Yaji Matukar Dadi Sosai da Sosai Tareda Yiwa Jama’ar da Suka Tayasa Murna Addu’a Akan Allah Yaraya Su.
Wannan Ke’nan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya faru Na Haihuwar da Akaiwa Jarumi Aminu S Bono Masha Allah.
Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar