
Tofa Babbar Magana Kalli Sabuwar Wakar Da Mawaki Rarara Yayiwa Kwankwaso Yanzu Yanzu Ga Cikakken Videon Ka Kalla…….
Tabbas Wannan Mawaki Bashi Da Jam’iya Duba Da Irin Yadda Yayiwa Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Sabuwar Waka Mai Taken Dole Sai An Rantsar Da Abba Kabir yusif A Matsayin Gomnan Jahar Kano……….
Babu Shakka Wannan Labari Yayi Matukar Daukar Hankalin Mutane Sosai Da Sosai………
Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar…….